SOKOTO BLOCKCHAIN SPACE BEGINNERS AND BASIC CRYPTO CLASS EXAMS
Authored by Muhammad Abdullahi
Life Skills
Professional Development
Used 6+ times

AI Actions
Add similar questions
Adjust reading levels
Convert to real-world scenario
Translate activity
More...
Content View
Student View
30 questions
Show all answers
1.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
10 sec • 4 pts
1. Wane ya samar da Bitcoin?
1. Wane ya samar da Bitcoin?
A. Elon Musk.
B. David Chaum.
C. Satoshi Nakamato.
2.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
10 sec • 4 pts
2. A wace shakara aka samar da Bitcoin?
2. A wace shakara aka samar da Bitcoin?
A. 2024.
B. 2009.
C. 2001.
3.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
10 sec • 4 pts
3. A wace ƙasa David Chaum ya ƙirƙiri kuɗin internet na farko?
3. A wace ƙasa David Chaum ya ƙirƙiri kuɗin internet na farko?
A. America.
B. Netherland.
C. England.
4.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
10 sec • 4 pts
4. Menene sunan kuɗin internet na farko da David Chaum ya ƙirƙira?
4. Menene sunan kuɗin internet na farko da David Chaum ya ƙirƙira?
A. E-gold.
B. David Coin.
C. Digi Cash.
5.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
10 sec • 4 pts
5. Shin David Chaum ya amince da tayin da kamfanin Microsoft ya mai na sayen wannan fasahar tashi ta Digi Cash?
5. Shin David Chaum ya amince da tayin da kamfanin Microsoft ya mai na sayen wannan fasahar tashi ta Digi Cash?
A. Erh, ya yarda.
B. A'a, bai yarda ba.
6.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
10 sec • 4 pts
6. Cikin kamfanonin da sukayi yunƙurin ƙirƙirar kuɗin internet wannene yayi nasara ake amfani da shi har yanzu?
6. Cikin kamfanonin da sukayi yunƙurin ƙirƙirar kuɗin internet wannene yayi nasara ake amfani da shi har yanzu?
A. Paypal.
B. E-gold.
C. B-Money.
7.
MULTIPLE CHOICE QUESTION
10 sec • 4 pts
7. Menene sunan wanda/team ɗinda ya fitar da "whitepaper" ɗinda ke ɗauke da bayanin fasahar blockchain dalla dalla?
7. Menene sunan wanda/team ɗinda ya fitar da "whitepaper" ɗinda ke ɗauke da bayanin fasahar blockchain dalla dalla?
A. A.B Mabera.
B. Ahmad Shagari.
C. Satoshi Nakamato.
Access all questions and much more by creating a free account
Create resources
Host any resource
Get auto-graded reports

Continue with Google

Continue with Email

Continue with Classlink

Continue with Clever
or continue with

Microsoft
%20(1).png)
Apple
Others
Already have an account?