Wayground logo

Free Printable Worksheets

Font size

S
M
L
XL
Worksheets

JARABAWAR LITTAFIN ZADUL ZAUJAINI (Second Term)

Total questions: 10

Worksheet time: 2hrs 40mins

Name
Class
Date
1.

1) Wanene Ya Ruwaito Hadisi Na 56 Cikin Littafin?

4 lines
2.

2) Menene Hukuncin Wanda Ya Wayi Gari Da Janaba A Jikinsa Alhalin Yana Azumi?

4 lines
3.

3) Menene Hukuncin Macen Da Tayi Azumin Nafila Ba Tare Da Izinin Mijinta Ba?

4 lines
4.

4) Wacece Ta Kai Kukan Jinin Haila Wurin Manzon Allah (SAW)?

4 lines
5.

5) "Hakika Allah Baya Jin Kunya Akan Gaskiya" Wacece Ta Gayawa Annabi (SAW) Haka?

4 lines
6.

6) Menene Aladan Yahudawa Lokacin Da Matansu Suke Haila?

4 lines
7.

7) Mai Manzon Allah (SAW) Ya Hana Lokacin Da Mace Take Al'ada?

4 lines
8.

8) Wane Darasi Hadisi Na 63 Yake Koyarwa?

4 lines
9.

9) Menene Hukuncin Wanda Yake Yawan Fitar Da Maziyi?

4 lines
10.

10) Ya sunan matar da aka kai qarar mijinta wajen Manzon Allah (SAW)?

4 lines