wayground logo

Free Printable Worksheets

NEW

Font size

S
M
L
XL
Worksheets

SOKOTO BLOCKCHAIN SPACE BEGINNERS AND BASIC CRYPTO CLASS EXAMS

Total questions: 30

Worksheet time: 5mins

Name
Class
Date
1.
  1. 1. Wane ya samar da Bitcoin?

a)

A. Elon Musk.

b)

B. David Chaum.

c)

C. Satoshi Nakamato.

2.
  1. 2. A wace shakara aka samar da Bitcoin?

a)

A. 2024.

b)

B. 2009.

c)

C. 2001.

3.
  1. 3. A wace ƙasa David Chaum ya ƙirƙiri kuɗin internet na farko?

a)

A. America.

b)

B. Netherland.

c)

C. England.

4.
  1. 4. Menene sunan kuɗin internet na farko da David Chaum ya ƙirƙira?

a)

A. E-gold.

b)

B. David Coin.

c)

C. Digi Cash.

5.
  1. 5. Shin David Chaum ya amince da tayin da kamfanin Microsoft ya mai na sayen wannan fasahar tashi ta Digi Cash?

a)

A. Erh, ya yarda.

b)

B. A'a, bai yarda ba.

6.
  1. 6. Cikin kamfanonin da sukayi yunƙurin ƙirƙirar kuɗin internet wannene yayi nasara ake amfani da shi har yanzu?

a)

A. Paypal.

b)

B. E-gold.

c)

C. B-Money.

7.
  1. 7. Menene sunan wanda/team ɗinda ya fitar da "whitepaper" ɗinda ke ɗauke da bayanin fasahar blockchain dalla dalla?

a)

A. A.B Mabera.

b)

B. Ahmad Shagari.

c)

C. Satoshi Nakamato.

8.
  1. 8. Wane date ne aka fitar da whitepaper ɗin?

a)

A. 11th November, 2001.

b)

B. 13th October, 2008.

c)

C. 1st January, 2024.

9.
  1. 9. Ɗaya daga cikin waɗan nan mutanen zamanin baya basuyi amfani da shi a matsayin kuɗi ba.

a)

A. Gishiri.

b)

B. Kuɗin Takarda.

c)

C. Makamai.

10.
  1. 10. Tsakanin Zinari da kuɗin internet, wannene yafi sauƙin ɗauka?

a)

A. Kuɗin Internet.

b)

B. Zinari.

11.
  1. 11. Kalmar "fiat" na nufin?

a)

A. Abinda ba'a zartar ba.

b)

C. Abinda Sokoto Blockchain Space tace.

c)

C. Abinda aka zartar.

12.
  1. 12. Digital money/currency na nuhin duk nau'in kuɗi da a ke cinikayya da shi ta hanyar tura lambobin kuɗi maimakon takardarsu ko sulallansu, haka ne?

a)

A. A'a, ba haka bane.

b)

B. Erh, hakane.

13.
  1. 13. Ɗaya daga cikin waɗan nan ba ta daga cikin ɗabi'a da nagartar kuɗi.

a)

A. Durable.

b)

B. Divisible.

c)

C. Generally not accepted.

14.
  1. 14. Duk abinda za'a yi amfani da shi a matsayin kuɗi ya kyautu ace wannan abun yanada ƙarƙon jimawa ta yadda za'a ajiye shi na tsawon lokaci ba tare da ya lalace ba, wannan kai tsaye ana magana ne akan kuɗi su zama me?

a)

A. Transportable.

b)

B. Divisible.

c)

C. Durable.

15.
  1. 15. Kafin kuɗi ya samu nagarta dole yazama ba'a iya kwaikwayarsa, wannan kai tsaye ana magana ne akan me?

a)

A. Divisible.

b)

B. Valuable.

c)

C. Non-counterfeitable.

16.

16. Shin kuɗin da muke amfani da su na takarda sunada kima tasu ta kansu?

a)

A. Erh, sunada.

b)

B. A'a, basu da.

17.

17. Tsarin da gwamnati ko wata cibiya ke da ikon zartarwa shine?

a)

A. Centralization.

b)

B. Decentralization.

c)

C. Both.

18.

18. Tsarin da ke ba al'umma damar zartarwa a hannun su shine?

a)

A. Decentralization.

b)

B. Both.

c)

C. Centralization.

19.

19. Rashin cikakken ƴanci, wahalhalun canjin kuɗaɗe, tsadar chajis yayin canjin kuɗi, da dai sauransu su suka akaga buƙatar samar da kuɗin?

a)

A. Digital ƙarƙashin tsarin centralization.

b)

B. Digital ƙarƙashin tsarin decentralization.

c)

C. Fiat money.

20.

20. A wane tsari ake gudanar da bankuna?

a)

A. Decentralization System.

b)

B. Centralization System.

21.

21. Ɗaya daga waɗan nan ba siffar crypto currency bace.

a)

A. Digital.

b)

B. Centralized.

c)

C. Global.

22.

22. Crypto currency suna zuwa da tsarin_______ ba kamar kuɗaɗen gargajiya ba.

a)

A. Total supply.

b)

B. Limited Supply.

c)

C. Circulation Supply.

23.

23. Daga cikin fa'idojin crypto currency akwai?

a)

A. Reducing Corruption.

b)

B. Serving the unbanked.

c)

C. Cutting the outside man.

24.

24. Ɗaya daga cikin waɗan nan matsalar crypto currency ce.

a)

A. White market.

b)

B. Black market.

c)

C. Cutting the middle man.

25.

25. "No reverse of payment or recovery" da kuma "Volatile in nature" na daga cikin fa'idojin crypto currency?

a)

A. Erh, suna daga ciki.

b)

B. A'a, ba su daga ciki.

26.

26. Ɗaya daga cikin waɗan nan "Stablecoins" ne.

a)

A. Bitcoin.

b)

B. Ton coin.

c)

C. Usdt.

27.

27. Shin "Privacy Token" ana ganin mu'amalar da akeyi dasu?

a)

A. Erh, ana gani.

b)

B. A'a, ba'a gani.

28.

27. Menene full meaning ɗin "CBDCs"?

a)

A. Central Banking Decentralized Cryptos.

b)

B. Central Bank Digital Currencies.

c)

C. Central Bank Digital Credit.

29.

28. Binance, Bybit, Bitget, da ma sauran kasuwannin crypto suna amfani da ________ wajen adana bayanan masu amfani da su.

a)

A. Ledger.

b)

B. Record Book.

c)

C. Database.

30.
  1. Kasuwannin crypto sun kasu gida?

a)

A. 10.

b)

B. 3.

c)

C. 1.